Posts

JUST IN

Atiku lawyer's shun supreme court.

Image
None of the about 20 Senior Advocates of Nigeria paraded by the Peoples Democratic Party and its presidential candidate, Alhaji Atiku Abubakar, is present at the Supreme Court where the reasons for the dismissal of their appeal challenging the outcome of the February 23 presidential election is set to be delivered on Friday. None of their over 30 juniors was also available when the court called on the appellants’ lawyers to announce their appearances at the commencement of the Friday’s proceedings. On the other hand, many of the SANs who led the legal teams of President Muhammadu Buhari, the winner of the poll, the All Progressives Congress and the Independent National Electoral Commission were already seated ahead of the proceedings that began at about 9.05am on Friday. The three parties are the respondents to the appeal in favour of whom the apex court had ruled in the summary judgment delivered on October 30, 2019. The court had in a summary judgment delivered on October 30

Tarihin shugaban kasar Nigeria

An haifi Janar Muhammadu Buhari a ranar 17 ga watan Disambar shekarar 1942, a garin Daura na jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya. Tauraruwar Janar Buhari ta fara haskawa a lokacin da aka bashi mukamin ministan man fetur da ma'adanai a shekarar 1975, a zamanin mulkin sojin Janar Olusegun Obasanjo. Ko da yake kafin nan shi ne gwamnan sabuwar jahar Arewa maso Gabas da Janar Murtala Ramat Muhammed ya kirkiro. Daga bisani kuma aka nada shi shugaban kamfanin man fetur na kasar watau NNPC wanda aka fara kafawa a shekarar 1977. A zamanin mulkin Janar Sani Abacha an nada shi shugaban hukumar PTF wadda aka kafa da kudaden rarar man da kasar ta samu a wannan lokacin domin gudanar da ayyukan ci gaban al'umma. Kuma ayyukan da Janar Buhari ya yi wa Najeriya kama daga hanyoyi, asibitoci zuwa makarantu ya sa wasu 'yan Najeriya son ganin ya sake zama shugaban kasar. Sau uku Janar Muhammdu Buhari yana tsayawa takarar shugabancin Najeriya amma kuma bai samu nasara ba. A shekarar